Languages

Asusun kidayar jama’a na majalisar dinkin duniya UNFPA yace barkewar cutar kwalera

Asusun kidayar jama’a na majalisar dinkin duniya UNFPA yace barkewar cutar kwalera yana da mummunan hadari ga mata masu ciki dake jihohin arewa maso gabas, ayyukan kungiyar boko haram ya shafa.

UNFPA tace, ayyukanta addancin kungiyar boko Haram sun kawo cikas ga sha’anin kiyon Lafiya,gur bata muhalli tare da  sanadiyar raba mutane milliyan daya da digo bakwai  a borno a Adamawa da yobe da muhallinsu.

Wata kwararriyaakan sha’anin jinsi ta kungiyar UNFPA Sylvia opinia , tace mata da kananan yara da Al’adunsu na iya kara karuwar cutar ta kwalera.

Dayake jawabi darakta a ma’aikatar  Lafiya da bayarda agajin gaggawa Dr mohammed Aminu Ghuluze.yace rashin sanin nauyin da ya ratayaakan al’umma da shiga cikin wayarda kai akan ayyukan bada kariya akan cutar kwalara sun ragu.

Ghuluze yakara da cewa an shamu barkewar sabbabcin cuttuttunkan nan kwalara guda goma sha ukku a wasu sababbin unguwanni ,amma ya bayyana jin dadin san a kasancewar da kuma jajircewar kungiyoyin hadin gwiwa kamar su UNFPA domin shawo kan cutar ta kwalara

Vision FM 92.1 Abuja

Theme Colors

Please select the following colors to preview different color schemes of the theme.