Languages

Kimanin malamai dubu 21 da 780 ne acikin malamai 33 dasuka kasa cin jarabawar yan furamaren

Kimanin malamai dubu 21 da 780 ne acikin malamai 33 dasuka kasa cin jarabawar yan furamaren aji hudu  ajahar Kaduna wadda gwamnatin jahar tayi musu domin gwada kwarewarsu.

Gwamna Nasir El-Rufa’I na jahar Kaduna yabayyana haka alokacin da yake gabatarda shirin sa na daukar malamai sa’adda ya karbi bakuncin ayarin bankin duniya a Kaduna.

Acewarsa agwamnatin baya an siyasar tarda daukar malamai amma yace gwamnatin maici yanzu ajahar takuduri aniyar canza tsarin ta hanyar daukar matasa kana kwararrin malaman furamare domin dawo da darajarar ilimi ajahar.

Yanana ta cewa za’a tura malamai akowane bangare na jahar domin cike gibin dake akwai na yawan dalibbai da malammai ajahar.
Dayake jawabi tunfarko wakilin bankin duniya Dr.Kunle Adekola ya bayyana jin dadi ga gwamnatin jahar akan saka jari abangaren ilimi da bada muhimmaci ga ilimin yaya mata.

Adekola yace bankin duniya zaisaka naira miliyan 30 amakarantar furamaren Rigasa wadda takeda jimillar dalibbai dubu 22 azaman goyon bayan bankin ga jahar.

Vision FM 92.1 Abuja

Theme Colors

Please select the following colors to preview different color schemes of the theme.