Languages

Hukumar kididdiga ta kasa wato NBS ta bayyana cewa Najeriya ta samu sama ga naira tireliyon dari da goma

Hukumar kididdiga ta kasa wato NBS ta bayyana cewa Najeriya ta  samu sama ga naira tireliyon dari da goma sha takwas na danyen man fetur daga shekara ta 1961 zuwa 2014.

Rahoton hukumar na NBS wadda ta samu Karin bayani daga kamfanin albarkatun man fetur na kasa wanda ta tattara daga 1961 zuwa 2014

Kiddigar albarkatun danyen man fetur din da na matatun mai ta nuna cewar kimanin gangan man fetur biliyon 32 da miliyan bakwai da kudinsu ya yakai naira tiraliya dari da goma sha takwas da biliyon 49 ne aka samu daga shekara ta 1961 zuwa 2014.

Vision FM 92.1 Abuja

Theme Colors

Please select the following colors to preview different color schemes of the theme.