An Tsinci sabbin Gwagwarwakin Yan Cirani daga Afirika
Akalla Gawarwakin masu tsallakawa kasashen Turai don cirani daga Afirika masu aiki ceto suka gano a hamada kan iyakar kasar Chadi da Libiya. Masu aiki sintiri a iyakokin kasashen biyu sun danganta mutuwar matafiyan da tsananin kishirwa da ta addabesu sakamakon zafin hamada. Hukumonin Gwamn ...
Live Streaming
---
--

EFCC Ta Gabatar Shaidu, Tare Da Wasu Hujjoji Akan Tuhumar Da Akewa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa
EFCC Ta Gabatar Shaidu, Tare Da Wasu Hujjoji Akan Tuhumar Da Akewa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa
EFCC Ta Gabatar Da Mai Shaida Na Shida, Tare Da Wasu Hujjoji A Sharia’r DA Ake Wa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Saboda Zambar Naira Biliyan Daya Da Miliyan Dari Uku Kotu ta ci gaba da sauraran tuhumar da Hukumar EFCC ke ma Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, ...

SHUGABA BUHARI YAYI ALWASHIN CEWA, HARI KAN MAKARANTAR HORON SOJI TA NDA
SHUGABA BUHARI YAYI ALWASHIN CEWA, HARI KAN MAKARANTAR HORON SOJI TA NDA
Harin da aka kaddamar akan ginin Makarantar Horon Soji ta NDA a ranar Talata, a maimakon ya sanyaya gwiwa kan irin hazakan Jami'an Sojin mu kamar yadda maharan suka so, zai kara azamar ga aniyar dake nan don kawo karshen aiyukan Ash-sha a Ƙasar, ...

Maƙwabta sun sace yaro dan shekara 5 tare da hallaka shi a Kaduna
Maƙwabta sun sace yaro dan shekara 5 tare da hallaka shi a Kaduna
Bayanai na ƙara fitowa fili dangane da kisan wani yaro dan shekaru biyar, da wasu mutum hudu suka yi a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya a wannan mako.Wani ƙanen mahaifin yaron Sanusi Jibo Magayaƙi, ya shaida cewa tun farko an ...

Gwamnatin Jihar Kaduna Tace Dalibai Ba Za Su Koma Karatu Ba
Gwamnatin Jihar Kaduna Tace Dalibai Ba Za Su Koma Karatu Ba
A daidai lokacin da ake shirin bude makarantu a fadin Najeriya, bayan da gwamnatin tarrayar kasar ta ce za a iya komawa karatu daga ranar 18 ga watan Junairu – wasu jihohin kasar sun ce kada a bude makarantu saboda cutar korona.A jihar Kaduna da ...

Jami'an Tsaro Sun Kwashe Almajiran Dahiru Bauchi A Kaduna Cikin Dare
Jami'an Tsaro Sun Kwashe Almajiran Dahiru Bauchi A Kaduna Cikin Dare
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa gamayyar jami'an tsaro sun kutsa cikin gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda suka kwashe duka almajiran da ke kwance a tsakar gidan.Shugaban makarantun Dahiru Bauchi na Kaduna da kewaye kuma limamin masallacin bye ...

An tsige Donald Trump A Karo Na Biyu

Ɗaliban Najeriya Sun Fusata A Shafin Twitter Kan Yajin Aiki
Ɗaliban Najeriya Sun Fusata A Shafin Twitter Kan Yajin Aiki
Ɗaliban Najeriya da dama sun wayi garin Laraba a fusace tun bayan wani shafin bogi na Ƙungiyar Malam Jami'o'i wato ASUU ya fitar da wata sanarwa inda ya buƙaci malaman na jami'o'in da su nemi wata hanya da za su ci gaba da gudanar da rayuwarsu.Sa ...