;
An tsige Donald Trump A Karo Na Biyu

An Tsige Donald Trump A Karo Na Biyu

Majalisar Wakilan Amurka ta tsige Shugaba Donald Trump saboda laifin "tunzura mutane su hambarar da gwamnati" da wasu mabiyansa suka yi a ginin majalisar kasar a makon jiya.

Shi ne shugaban kasar na farko a tari ...