
Shugaba Buhari Zai Tafi Kasar Mali Domun Sulhu Da Neman Zaman Lafiya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranan Alhamis dai tashi zuwa birnin Bamako na kasar Mali a ziyaran kwana daya, biyo bayan bayanai da wakilai na musamman na kungiyar ci gaban yammacin kasashen Afirka na ECOWAS akan kasan tsohon Shugaban ...

Gwamnan Jihar Kaduna Yace Za Suke Kulle Jihar Sakamakon Karuwar Masu Cutar Coronavirus
Yayin zantawa ta musamman da Gwamna Nasir Elrufa’i ya bayyana fargabar kada ƙaruwar annobar ta fi ƙarfin asibitocin Kaduna bisa la’akari da ganin yadda ƙwayar cutar ke ƙara bazuwa.
Alƙaluman da hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ke ...