
Alkalin Alkalan Najeriya Tanko Muhammad Ya Yi Murabus
Rahotanni sun bayyana cewar Alkalin Alkalan Tarayyar Najeriya Mai Shari’a Tanko Muhammad ya sauka daga mukaminsa, amma an bayyana rashin lafiya a matsayin dalilin murabus din na bazata.
Labari: Zulaiha Kibiya

Fadar Shugaban Nijeriya Ta Mayar Da Martani A Kan Ikirarin Da Gwamnan Jihar Binuwai Samuel Ortom Yayi
Fadar shugaban Nijeriya ta mayar da martani a kan ikirarin da gwamnan jihar Binuwai Samuel Ortom ya yi cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya hana a dauki mataki kan Fulani makiyaya da ake zargi da tayar da hankali a jiharsa.
Kakaki ...