;
Chelsea za ta kara dagewa wajen ganin ta yi nasarar sayo Pierre-Emerick Aubameyang, daga Barcelona

Chelsea Za Ta Kara Dagewa Wajen Ganin Ta Yi Nasarar Sayo Pierre-Emerick Aubameyang, Daga Barcelona

Chelsea za ta kara dagewa wajen ganin ta yi nasarar sayo Pierre-Emerick Aubameyang, daga Barcelona, idan ta kammala cinikin Fam miliyan 70 na dan bayan Leicester Wesley Fofana.