;
Breaking
A ZABE CIKE DA ADALCI DAN TAKARAN GWAMNA NA JAM'IYAN APC A JIHAR ONDO ZAI YI NASARA, INJI SHUGABA BUHARI

A ZABE CIKE DA ADALCI DAN TAKARAN GWAMNA NA JAM'IYAN APC A JIHAR ONDO ZAI YI NASARA, INJI SHUGABA BUHARI

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranan juma'a a birnin Abuja ya bukaci shugabannin gudanarwa na jam'iyan APC, da suyi aiki tukuru kuma su tabbatar da adalci cikin tsare tsaren shiga zabe, har ila yau su dawo da Dan takaran jam'iyan, Rotimi Akeredolu, SAN, a karo na biyu akan kujeran sa. Shugaban kasa, wanda ya gabatar ta tutar takaran jam'iyan ma Dan takaran a fadan shugaban kasa na Aso rock villa, yace daukan matakan yin sulhu a reshen jam'iyan na jihar shine dai bada daman yin nasara tun daga kasa hakan dai samar da nasara cikin sauki ma Dan takaran sama da kanda ya samu a karon farko a kujeran sa. har ila yau ya bada tabbaci ma Akeredolu cikakken goyon bayan jam'iya, Shugaban kasa yace zabe lafiya da kuma gaskiya a zabe cewa zai nuna ina ne mutane suka fi mafi yawa, yayi kira da abi dokokin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa da kuma tsarin hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa na NCDC. Shugaba Buhari yayi nuni da cewa injin tafiyan jam'iyan shine warware bambance bambance musamman wanda zai shafi, kuma zai ci gaba da karfafa dangantaka, kuma aiyuka manufofin jam'iya kamar mai da hankali akan mutane da ci gaba mai ma'ana. Dan takaran jam'iyan APC an gabatar da shi ma Shugaban kasa daga shugaban kwamitin rikon kwarya na jamiyan na kasa Mai Mala Buni, wanda har ila yau shine Gwamnan jihar Yobe. Malam Garba Shehu:Babban Mai tallafawa shugaban kasa akan kafofin watsa Labarai da Wayar da kan Jama'a