
Alkalin Alkalan Najeriya Tanko Muhammad ya yi murabus
Rahotanni sun bayyana cewar Alkalin Alkalan Tarayyar Najeriya Mai Shari’a Tanko Muhammad ya sauka daga mukaminsa, amma an bayyana rashin lafiya a matsayin dalilin murabus din na bazata.
Labari: Zulaiha Kibiya