;
Ɗaliban Najeriya Sun Fusata A Shafin Twitter Kan Yajin Aiki

Ɗaliban Najeriya Sun Fusata A Shafin Twitter Kan Yajin Aiki

Ɗaliban Najeriya da dama sun wayi garin Laraba a fusace tun bayan wani shafin bogi na Ƙungiyar Malam Jami'o'i wato ASUU ya fitar da wata sanarwa inda ya buƙaci malaman na jami'o'in da su nemi wata hanya da za su ci gaba da gudanar da rayuwarsu.

Sau da dama ƙungiyar ASUU ta sha fitar da sanarwa a rubuce inda take nesanta kanta da duk wani shafin bogi da ke wallafa saƙonni a madadinta.

Sai dai a wannan karon, ganin cewa ɗaliban jihohin Najeriya sun ƙagara su koma makaranta, kuma sun zaunu a gida kusan wata tara, ya sa suka fusata a shafin Twitter.

Hakan ya sa mau'du'in ASUU ya zama ɗaya daga cikin abubuwan da aka wayi gari ana tattaunawa a shafin Twitter a ranar Laraba.
DeeynplKi

free mens gay and bi chat lines seattle wa gay chat webcam <a href="https://free-gay-sex-chat.com/">gay ky chat rooms </a>

GennieplKi

gay chat rpulete <a href=https://chatcongays.com>old gay men video chat rooms</a> local gay chat rooms