;
Gwamna Tambuwal ya baiwa Kungiyar Mata Matasa Gudummuwar Miliyan 28 Don Haɓaka Kananan Masana antu.

Gwamna Tambuwal ya baiwa Kungiyar Mata Matasa Gudummuwar Miliyan 28 Don Haɓaka Kananan Masana antu.

Gwamna Tambuwal ya baiwa Kungiyar Mata Matasa Gudummuwar Miliyan 28 Don Haɓaka Kananan Masana antu. By Ishaka AbdullahiYau Lahadi Gwamna Rt.Hon.Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya halarci kasuwar Baje Koli da Kungiyar Mata Matasa ta jihar Sokoto wato Sokoto Female Enterprenuers Forum ta shirya.A nasa gudummuwa ga habaka kasuwan yan matan. Gwamna Tambuwal ya baiwa kowace Mace daya cikin su 186 da suka shiga Baje Kolin Damar suje su bude Account a Giginya Micro Finance Bank na Jihar Sokoto inda zaa ba kowace Bashin kudin Naira dubu 100 sai Kuma Gwamnatin jihar Sokoto ta basu kyautar Naira Dubu 50 kowacen su. Wato Jumlatar an basu Naira Miliyan 27900000 don hakaba kananan kasuwancin su.Gwamna Tambuwal ya yaba ma Kokarin Mata matasan da suka habaka kasuwanci da kokarin dogara da kai. Yace gwamnatin sa tuni ta fito da shiraruwa don habaka kasuwanci manya da matsakaita a jihar sokoto.