;
Hukumar Zabe ta Gargadi Yan Takara a Najeriya

Hukumar Zabe ta Gargadi Yan Takara a Najeriya

Hukumar Zabe watau INEC ta gargadi Yan Takara a zabe mai gabatowa da su guji karbar gudummawar kudade daga Kasashen Ketare.

Shugaban Hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka a lokacin da ya yi wata ganawa ta musamman da manema labarai a ofishinsa.

Yanzu haka dai an bukaci Yan Takara su bayyana inda suka samu kudaden yakin neman zabe, 
Aliyu Muhammad

Allah shi kyauta