;
SHUGABA BUHARI YAYI FARIN CIKI BISA NASARORIN DA ECOWAS TA SAMU A KASAN MALI

SHUGABA BUHARI YAYI FARIN CIKI BISA NASARORIN DA ECOWAS TA SAMU A KASAN MALI

By SulfidoneShugaban kasa Muhammadu Buhari a ranan Alhamis ya karbi bayanai kan halin da ake ciki a kasan Mali daga wakili na musamman mai shiga tsakani na kasashen yammacin Afirka, tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.Shugaba Buhari ya bayyana farin cikin sa na cewa yanzu halin da ake ciki a kasan Mali an samu dawowan kwanciyar hankali, biyo bayan shiga tsakani daga shugabannin kungiyar bunkasa tattalin arzikin da ci gaban kasashen yammacin Afirka na (ECOWAS)."Mu za mu yi tafiya daya da mataki kuma za muyi tsalle kaman sauran kasashen da suka ci gaba na duniya, amma abu daya anan shine wannan farin ciki a bisa wannan nasarori da aka samu,"Inji shugaban kasa.Bayan saka baki daga sojoji cikin Mali, kungiyar ECOWAS ta nemi a gudanar da rikon kwarya wanda farar hula zai jagoranta kuma a dawo zuwa ga kundin tsarin mulki nan tsakanin wata goma sha biyu 12 zuwa watanni goma sha takwas 18 da sauran su. Dayake bada bayanai, Dr Jonathan yace manufan da aka dauka masa aka bashi daga Shugabannin ECOWAS zuwa yanzu kusan cikakken aikatawa, kamar yadda aka samu gwamnati mai cike da fuskokin mutane fararen hula an kaddamar da ita."Shugaban kasa ya samu an rantsar da shi, da Fira Minista da kuma Ministoci, sojoji suna da mukamai ne kawai guda hudu wainda jami'an su dasu rike, kuma gwamnati. majalisan wanda zai yi aiki kaman yan majalisa, zai zama an kaddamar da su nan gaba kadan," inji Dr Jonathan. Ya kara da cewa shugaban ECOWAS, shugaba Nana Akufo-Addo na kasan Ghana zai yi bayani a hukumance ga shugabannanin kasashen yammacin Afirka nan ba da jimawa ba.
pholict

Dmhtgn A comparative crossover study. https://bestadalafil.com/ - Cialis Buy Single Viagra Pills Uk 369 Otpdzm Ffyadg Amoxicillin Capsules For Bladder Infection <a href="https://bestadalafil.com/">Cialis</a> Pastilla Cialis Precio Rzudzx https://bestadalafil.com/ - Cialis Generic Viagra Available In Canada

lowldath

viagra 100 mg <a href="https://viagrahom.com/">http://www.viagrahom.com/</a> no prescription viagra