;
SHUGABA BUHARI ZAI TAFI KASAR MALI DOMUN SULHU DA NEMAN ZAMAN LAFIYA

SHUGABA BUHARI ZAI TAFI KASAR MALI DOMUN SULHU DA NEMAN ZAMAN LAFIYA

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranan Alhamis dai tashi zuwa birnin Bamako na kasar Mali a ziyaran kwana daya, biyo bayan bayanai da wakilai na musamman na kungiyar ci gaban yammacin kasashen Afirka na ECOWAS akan kasan tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan.

Shugaban Najeriya da kuma sauran shugabannin kungiyar Ecowas karkashin jagorancin shugabannin kasashe da gwamnatocin wannan yanki kungiyar Shugaban kasar Niger ya amince da Issoufou Mahamadou ya amince da a hadu a kasar Mali domun ci gaba da tattaunawa akan matsalolin siyasa da bincike akan matsalolin kasar da neman mafita ga matsalar.Mai masaukin baki Shugaban Ibrahim Boubacar Keita da kuma Shugaba Machy Sall na kasar Senegal, Nana Akufo-Addo na kasar Ghana da Alassane Ouattara na kasar Cote’d Ivoire, su ne ake saka ran halartan ganawan birnin Bamako.Tsohon Shugaban kasa Jonathan ya kasance a fadan shugaban kasa na aso rock dake Abuja shi tare da shugaban hukumar gudanarwa na kungiyar ci gaban yammacin kasashen Afirka na Ecowas Mista Jean-Claude Kassi Brou, a ranan talata kanda suka yi bayani ma Shugaba Buhari akan halin da aka bar su abaya da halin da ake ciki a Mali, muhimmancin ziyaran shugabannin kungiyar Ecowas domun karfafa wa akan yarjejeniyan da aka cimma tsakanin bangarorin guda biyu.“Mu da mu bukaci nemi Shugaban kasar Niger, wanda shine Shugaban kungiyar ECOWAS da yayi mana takaitaccen bayani a matsayin kungiya, da kuma daga nan ne damu san hanyan da za mu bi na gaba,” Inji Shugaba Buhari.Yayi godiya ma Dr Jonathan, akan cikakken bayani da yayi akan halin da ake ciki a kasar Mali, wanda ya kasance tare da irin hakan tun lokacin yana matsayin Shugaban Najeriya.”Tsohon Shugaban kasa ya sanar da shugaba Buhari halin da aiyukan sa ya kasance a matsayin wakili na musamman na samar da kyankyawan zaman lafiya a kasar Mali, biyo bayan barkewan zanga zangar kan Shugaba Keita, wanda ya shafe shekaru biyu bayan karewan wa’adin sa na mulki karo na biyu a ofis.Jam’iyun adawa da kungiyoyi, na M5 sun dage cewa wannan kundin tsarin mulki kotu dole ne a rushe shi kuma Shugaban kasa ya yayi murabus, kamun damuwan zaman lafiya zuwa kasan.Rikici ya barke ne bayan da kotu ta rushe sakamakon kujerun yan majalisa guda 31 na zaben da aka gudanar kwanan nan kanda aka tabbatar da nasara ga wasu yan takara, wanda yan adawa suka ce Shugaban kasa Keita ya haifar da haka.Tarzoma a ranan 10 ga watan Yuli wanda ya kai ga kashe wasu mutane masu zanga zanga daga jami’an tsaro, abunda ya kara haddasa rikicin zuwa kanda aka kasa shawokan sa saboda haka kungiyar ci gaban kasashen yammacin kasashen Afirka ta ECOWAS ta saka bakin ta.SourceFemi Adesina:
Cliscuish

Kosten Viagra Krankenkasse https://newfasttadalafil.com/ - cheapest cialis 20mg Citalopram Without Perscription Lqpxss Antony AC. <a href=https://newfasttadalafil.com/>Cialis</a> Dementia also can be due to many small strokes. Miopzf https://newfasttadalafil.com/ - generic cialis tadalafil Iphcjw