TASKAR VISION 22-10-2019


Jama’a Assalamu Alaikum, Bello Abdullahi Abubakar Jayike muku barka da warhaka da kuma kasancewa daku, a cikin wannan Taskar da a muke karanto muku labaran duniya da rahotanni abubuwan dake faruwa a kasar nan ta Najeriya, da ma wasu kasashen duniya za ku ji cewa.

1. Rundunar yan sandan jahar Rivers tace ta samun nasarar hallaka wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane domin neman kudin fansa mai suna Ekweme Brown.

2. Kungiyoyin yan Arewa mazuna lagos sun koka game da rashin tsaro a jihohin Arewa musanman yankin Zamfara da Sokoto da Niger.

3. Mutanen Garin Dan Kalgo dake a karamar hukumar ‘kusada’ a jihar katsina sun bayyana wahalar da suke fuskanta wajen samun rawun sha.

Zaku ji cikon wannan, da ma sauran rahotannin da muke dauke dasu a cikin taskar tamu ta yau har ma da labaran wasanni..Comments

24-10-19, 9:21 am

Abubakar sadiq

Fatan alheri da xaman lafiyar kasata

Reply Like

22-10-19, 5:31 pm

Sharif Ahmad sidi

Allah yakaro daukaka amin muna tare.

Reply Like


Post Your CommentLocal News

Foreign News


© 2020 Copyright: visionfm.ng