TASKAR VISION 28-10-2019


Jama’a Assalamu Alaikum, Sa’ad Muhammad Shuni, Ke maku barka da warhaka da kuma kasancewa daku a cikin wannan Taskar, wadda a cikinta muke karanto muku labaran duniya da rahotannin abubuwan dake faruwa a kasar nan ta Najeriya, da ma wasu kasashen duniya.
Za kuji cewa.
1. Rahotanni daga Jihar Diffa ta Jamhuriyar Nijar na cewa, wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwar da Magajin Garin Koblewa da Mai Dakinsa, ko nawa yan bindigar suka bukata dagab iyalan magajin garin.

2. Batun mutuwar Shugaban kungiyar IS Abubakar Albagdadi, na cigaba da daukar hankali al’ummar duniya, inda masana ke kallaon lamarin kamar an kashe maciji ne ba’a sare kansaba.

3. Wani bincike na baya-bayan nan na nuni da cewa, A karni na 21 Radiyo na taka muhimmiyar rawar da ba za’a iya misaltawa ba, a fannin Siyasa, tsaro, kasuwanci da sauran al-amuran yau da kulum.

Zaku ji cikon wannan, da ma sauran rahotannin da muke dauke dasu harma da dandalin nishadi, dama labarun wasanni.Comments

05-07-20, 9:55 pm

tukur malami mabera jariri

a gaskiya yakatA AMAIDA MANA VISION DINMU

Reply Like

14-05-20, 4:01 am

NURA aliyu kofar MARKE sokoto

A gaskiya cire taskar vision a shafin internet ba cigaba bane ILLA kokarin durkushe kanku. Idan ban samu damar sauraren shirin ba nakan shiga yanar gizo Don in saurara amma yanzu abin ya cutura. Don Allah a maida wannan shirin cikin shafin ku

Reply Like

03-11-19, 11:53 pm

Usman Babawuro

JAZAKALHU KHAIRAN VISION FM

Reply Like


Post Your CommentLocal News

Foreign News


© 2020 Copyright: visionfm.ng