Ambassadan kasar Faransa a Nijar ya gana da shugaban kasa Mahammadou Issoufou


Ambassadan kasar Faransa a Nijar ya gana da shugaban kasa Mahammadou Issoufou, Inda suka sha alwashin gama karfi da karfe domin yakar yan ta’adda a jamhuriyar ta Nijar.

Wannan ganawar dai tana zuwa ne kwanaki kadan bayan da wasu yan ta’adda suka yiwa sojin kasar sama da saba’in kisan gilla.Comments


Post Your CommentLocal News

Foreign News


© 2020 Copyright: visionfm.ng