Hanyoyinda za’a bi domin magance Cinhanci da sharawa a Nijeriya.


Awannan Litinin din ce agarin Kano aka bude wani taron karama juna sani akan yadda za’a yaki Cinhanci da sharawa.
Taron dai Wanda ya hado kan masu shirya fina finai da ma’aikatan kafafen yada labarai na da fanufar lalubo yadda za’ayi amfani da kafafen yada labarai da kafofin sada zumunta na zamani wajen yakar Cinhanci da sharawa a najeriya.
Kubiyo Taskar vision domin Karin bayaniComments

02-03-20, 4:28 pm

Nura MAMAKI Dutsin-ma

Alhmdlh munajinda den yadda ake gabatar da frogerm ayanxu atashar ku ta kano Allah yadaukaka ku munagodiya gameda shirye shiryenku

Reply Like


Post Your CommentLocal News

Foreign News


© 2020 Copyright: visionfm.ng