SHUGABA BUHARI YA BADA UMURNIN GUDANAR DA BINCIKEN GAGGAWA A HUKUMAR RAYA YANKIN NIGER DELTA NDDC


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umurnin gudanar da bincike tsakanin masu tsaro da kuma binciken hukumar tare da tabbatar ma majalisar kasa cewa wannan gwamnati tana iya kokarin ta wurin samar da nutsuwa, gaskiya da kuma adalci wurin gudanarwa na babban bangaren kudade an sadaukar da kai domun samar da ci gaban yankin Niger delta ba koma baya ba
A nasa martanin akan kalamai da suka fito daga bangarori wanda yayi kama da wasan kwaikwayo wanda ciki har da kai hari da kuma kanta tsakanin mutane da hukumomi da kuma hukumar ci gaban raya yankin Niger delta (NDDC), Shugaba Buhari ya bayyana karfin gwiwan sa na nemo musabbabin wai’nnan matsaloli wanda suka hana ci gaban wannan yanki na Niger delta da kuma mutanen ta duk kuwa da tarin albarkatun kasan ta da ake bata kowani shekara da wannan manufa guda.
Bisa ga wannan umurnin, dubawa da kuma bincike dai shafi hukumomi wanda dasu gudanar da aiki tare da kwamitin majalisar dattawa ta domun warware matsalolin da kalubale da hukumar NDDC ke fiskanta dole ne a dauki mataki cikin lokaci a fuskanci kuma dole a sanar da Shugaban kasa matakin da da’a dauka.
Haka kuma shugaban kasa ya kuma bada umurnin gudanar da hadin kai da ya dace da musayar labari da kuma na ilimi wurin samun nasaran wannan aiki a himmatu a tallafawa ma wannan gwamnati domun gano abubuwan da suke tafiya ba daidai ba abaya menene abunda mu ke bukata domun gyara domun dawo da martaba na gaskiya na hukumar NDDC na samar da ingattachchiyar rayuwa ga al’umman wannan yanki na Niger delta.
Shugaba Buhari yace wannan gwamnatin sa tana so ta dawo da abubuwan ci gaba mai dorewa da kuma ci gaban wannan yanki baki daya.”
Shugaban kasa ya bada tabbacin cewa wannan gwamnatin nasa data saka gaskiya da adalci cikin tsarin gudanar da gwamnati ba kawai cikin hukumar NDDC ba cikin dukkanin hukumomin gwamnatiComments

21-07-20, 6:36 pm

Mansur Sa'idu Maiyama

Wai wannan gwamnatin duk ayyukanta za su kare a kudancin kasar nan ne? Sako daga MANSUR SAIDU MAIYAMA JIHAR KEBBIN TARAYYAR NIJERIYA

Reply Like


Post Your CommentLocal News

Foreign News


© 2020 Copyright: visionfm.ng