Ma’aikatan Gwamnati A jihar Kaduna Zasu Koma Aiki A Ranar Litinin, 20 Ga Yuli 2020


Ma’aikatan gwamnati a jihar Kaduna za su koma aiki a ranar Litinin, 20 ga Yuli 2020, tare da bin ka’idodin matakan kariya na Covid-19. ma’aikata daga Matakin na 14 zuwa   sama za su kasance a ofisoshinsu a ranar Litinin da Laraba da Jumma’a, yayin da Mataki na 7 zuwa 13 za su ci gaba da aiki   ranar Talata zuwa Alhamis, daga 9 na safe zuwa 3 na yamma Gwammantin jahar ta bayyana hakan ne a safiyar yau Asabar 18 ga watan Yuli 2020 a shafinta na TwitterComments

21-07-20, 6:43 pm

20-07-20, 12:02 pm

Muhammad abdulrahaman

Er toh agaskiya yakamata dama ma aikata sukoma aikinsu

Reply Like

20-07-20, 12:02 pm

Muhammad abdulrahaman

Er toh agaskiya yakamata dama ma aikata sukoma aikinsu

Reply Like

20-07-20, 12:02 pm

Muhammad abdulrahaman

Er toh agaskiya yakamata dama ma aikata sukoma aikinsu

Reply Like


Post Your CommentLocal News

Foreign News


© 2020 Copyright: visionfm.ng